Zab 9:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Zan raira waƙa da farin ciki sabili da kai,Zan raira yabo gare ka, ya Maɗaukaki!

Zab 9

Zab 9:1-3