Zab 89:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ka faɗa wa amintattun bayinka a wahayin da ka nuna musu tun da daɗewa, ka ce,“Na sa kambin sarauta a kan shahararren soja,Na ba da gadon sarauta ga wanda aka zaɓa daga cikin jama'a.

Zab 89

Zab 89:17-24