Zab 88:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ka sa abokaina su yashe ni,Ka sa sun ware ni.An kange ni, ba yadda zan kuɓuta.

Zab 88

Zab 88:1-18