Zab 88:1-2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. Ya Ubangiji Allah, Mai Cetona,Duk yini ina ta kuka,Da dare kuma na zo gare ka.

2. Ka ji addu'ata,Ka kasa kunne ga kukana na neman taimako!

Zab 88