Zab 87:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Sa'ad da na lasafta sauran al'umma da suke yi mini biyayya,Zan sa Masar da Babila a cikinsu,Zan ce da Filistiya, da Taya, da Habasha,Su ma na Urushalima ne.”

Zab 87

Zab 87:2-7