Zab 85:11-13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

11. Amincin mutum zai yunƙura daga duniya, yă nufi sama.Adalcin Allah kuwa zai dubo daga Sama.

12. Ubangiji zai arzuta mu,Ƙasarmu kuwa za ta ba da amfanin gona mai yawa.

13. Adalci zai yi tafiya a gaban Ubangiji,Yă shirya masa tafarki.

Zab 85