Zab 84:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A can nake so in kasance!Ina marmarin farfajiyar Haikalin Ubangiji.Da farin ciki mai yawa zan raira waƙa ga Allah Mai Rai.

Zab 84

Zab 84:1-11