Suna ta ƙulle-ƙulle a asirce gaba da jama'arka,Suna shirya maƙarƙashiya gāba da waɗanda kake tsaronsu.