Zab 83:16-18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

16. Ya Ubangiji, ka sa kunya ta rufe su,Don su so su bauta maka.

17. Ka sa a kore su, a razanar da su har abada,Ka sa su mutu, mutuwar ƙasƙanci!

18. Ka sa su sani kai kaɗai ne Ubangiji,Kai kaɗai ne mamallakin dukan duniya!

Zab 83