Zab 82:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ku kāre hakkin talakawa da na marayu,Ku yi adalci ga matalauta,Da waɗanda ba su da mataimaki.

Zab 82

Zab 82:1-6