Zab 81:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da kuke shan wahalaKuka yi kira a gare ni, na kuwa cece ku.Daga maɓuyata cikin hadiri, na amsa muku,Na jarraba ku a maɓuɓɓugan Meriba.

Zab 81

Zab 81:1-14