Zab 81:15-16 Littafi Mai Tsarki (HAU) Maƙiyana, za su sunkuya a gabana saboda tsoro,Hukuncinsu na har abada ne. Zan ciyar da ku da kyakkyawar alkama,In