Zab 8:8-9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

8. Da tsuntsaye da kifaye,Da dukan halittar da suke cikin tekuna.

9. Ya Ubangiji, Ubangijinmu,An san girmanka ko'ina a dukan duniya!

Zab 8