Zab 79:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Suka zubar da jinin jama'arka kamar ruwa,Jini ya yi ta gudu kamar ruwaKo'ina a Urushalima,Ba ma wanda ya ragu don yă binne gawawwaki.

Zab 79

Zab 79:1-6