Zab 78:57 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma suka yi tawaye da rashin aminciKamar kakanninsu,Kamar kiban da aka harba da tanƙwararren baka,Waɗanda ba su da tabbas.

Zab 78

Zab 78:47-64