Zab 78:55 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya kori mazaunan wurin sa'ad da jama'arsa suka dirkako,Ya rarraba ƙasar ga kabilan Isra'ila,A nan ya ba su izini su zauna a wurin, a cikin alfarwansu.

Zab 78

Zab 78:48-58