Zab 78:51-53 Littafi Mai Tsarki (HAU)

51. Ya karkashe 'yan fari mazaNa dukan iyalan da suke Masar.

52. Sa'an nan ya bi da jama'arsaKamar makiyayi, ya fito da su,Ya yi musu jagora cikin hamada.

53. Ya bi da su lafiya, ba su kuwa ji tsoro ba,Amma teku ta cinye abokan gābansu.

Zab 78