Zab 78:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya ba da dokoki ga jama'ar Isra'ila,Da umarnai ga zuriyar Yakubu.Ya ba kakanninmu ka'idodi,Don su koya wa 'ya'yansu dokokinsa,

Zab 78

Zab 78:3-14