Zab 78:46 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya aiko da gamzari don su ci amfanin gonakinsu,Ya aiko da ɗango su lalata gonakinsu.

Zab 78

Zab 78:43-56