Zab 78:28-30 Littafi Mai Tsarki (HAU)

28. Sai suka fāɗo a zango,Kewaye da alfarwai ko'ina.

29. Sai mutane suka ci suka ƙoshi,Allah ya ba su iyakar abin da suke bukata.

30. Amma sa'ad da suke cikin ci,Tun ba su ƙoshi ba,

Zab 78