Zab 78:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya tsaga duwatsu, suka buɗe a hamada,Ya ba su ruwa daga cikin zurfafa.

Zab 78

Zab 78:14-21