Zab 78:1-3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. Ku kasa kunne ga koyarwata, ya ku jama'ata,Ku kula da abin da nake faɗa.

2. Zan yi magana da ku,In faɗa muku asirai na dā,

3. Abubuwan da muka ji muka kuwa sani,Waɗanda kakanninmu suka faɗa mana.

Zab 78