Zab 77:18-20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

18. Bugawar tsawarka ta gama ko'ina,Hasken walƙiya ya haskaka dukan duniya,Duniya ta yi rawa, ta girgiza, ta kaɗu.

19. Ka yi tafiya a teku,Ka haye teku mai zurfi,Amma ba a ga shaida inda ka taka ba.

20. Ka bi da jama'arka yadda makiyayi yake yi,Musa da Haruna suke lura da su.

Zab 77