Zab 76:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

An kwashe ganimar sojojinsu masu ƙarfin hali,Yanzu suna barci, barcin matattu,Ba waninsu da ya ragu,Da zai yi amfani da makamansa.

Zab 76

Zab 76:1-12