Zab 76:1-3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. Allah sananne ne a Yahuza,Mashahuri ne kuma a Isra'ila.

2. Wurin zamansa yana Urushalima,A dutsen Sihiyona zatinsa yake.

3. A can yake kakkarya kiban abokan gāba,Da garkuwoyinsu, da takubansu, i, har da dukan makamansu.

Zab 76