Zab 75:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji yana riƙe da ƙoƙo,Cike da sabon ruwan inabi mai ƙarfi,Yana zuba shi, dukan mugaye kuwa suna ta sha,Suka shanye shi ƙaƙaf.

Zab 75

Zab 75:1-10