Zab 75:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Muna yabonka, ya Allah, muna yabonka!Muna shelar sunanka mai girma,Muna kuwa faɗa abubuwan banmamaki da ka aikata!

Zab 75

Zab 75:1-7