Zab 73:28 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma a gare ni, ya fi mini kyau, in kasance kusa da Allah!Na sami mafaka a wurin Ubangiji Allah,Da zan yi shelar dukan abin da ya aikata.

Zab 73

Zab 73:20-28