Zab 72:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kabilan hamada za su durƙusa a gabansa,Abokan gābansa za su kwanta warwar a cikin ƙura.

Zab 72

Zab 72:8-13