Zab 72:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ran sarki yă daɗe!Da ma a ba shi zinariya daga Arabiya,Da ma a yi masa addu'a dukan lokaci,Allah ya sa masa albarka kullum!

Zab 72

Zab 72:11-19