Zab 71:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ka zama mini lafiyayyiyar mafaka,Da kagara mai ƙarfi, domin ka tsare ni,Kai ne mafakata da kāriyata.

Zab 71

Zab 71:1-10