Zab 71:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ka aiko mini da wahala da azaba,Amma za ka mayar mini da ƙarfina,Za ka tashe ni daga kabari.

Zab 71

Zab 71:15-24