Zab 71:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yanzu da na tsufa, na kuma yi furfura,Kada ka rabu da ni, ya Allah!Ka kasance tare da ni sa'ad da nake shelar ikonka da ƙarfinka ga mutanen dukan zamanai masu zuwa.

Zab 71

Zab 71:13-24