Zab 7:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ka tsai da muguntar mugaye,Ina roƙonka, ka sāka wa mutanen kirki.Kai Allah mai adalci ne,Kana kuwa auna tunanin mutane, da marmarinsu.

Zab 7

Zab 7:4-12