Zab 7:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

To, bari abokan gābana su fafare ni, su kama ni,Bari su datse ni har ƙasa, su kuma kashe ni,Su bar ni ƙasa, matacce!

Zab 7

Zab 7:1-15