Zab 7:15-17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

15. Yana haƙa rami mai zurfi a ƙasa,Sa'an nan yă fāɗa ramin da ya haƙa!

16. Saboda haka muguntarsa ta hukunta shi ke nan,Rikicin kansa ya yi masa lahani.

17. Zan gode wa Ubangiji saboda adalcinsa,Zan raira yabbai ga Ubangiji, Maɗaukaki.

Zab 7