Zab 69:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ƙaunar da nake da ita ta yin ibada a HaikalinkaTana iza ni a ciki kamar wuta,Zargin da suke yi a kanka, ya fāɗa a kaina.

Zab 69

Zab 69:1-17