Zab 68:34-35 Littafi Mai Tsarki (HAU)

34. Ku yi shelar ikon Allah,Ɗaukakarsa tana bisa kan Isra'ila,Ikonsa yana cikin sararin sama.

35. Allah al'ajabi ne a tsattsarkan wurinsa,Allah na Isra'ila!Yana ba da ƙarfi da iko ga jama'arsa.Ku yabi Allah!

Zab 68