Zab 68:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Suna kamar kurciyoyin da aka dalaye da azurfa,Waɗanda fikafikansu suna ƙyalli kamar kyakkyawar zinariya.(Me ya sa waɗansunku suke zaune cikin shingen tumaki?)

Zab 68

Zab 68:5-19