Zab 66:19-20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

19. Amma hakika Allah ya ji ni,Ya saurari addu'ata.

20. Ina yabon Allah,Domin bai ƙi addu'ata ba,Bai kuwa hana mini madawwamiyar ƙaunarsa ba.

Zab 66