Zab 66:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Zan miƙa tumaki don a ƙona a kan bagade,Nan za a ji ƙanshi mai daɗi na ƙonannun awaki,Zan miƙa hadayu na bijimai da na awaki.

Zab 66

Zab 66:14-17