Zab 65:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kakan nuna kana kulawa da ƙasar,Ta wurin aiko mata da ruwa.Ka arzuta ta, ta zama dausayi.Rafuffukan da ka bayar ba su taɓa ƙafewa ba,Sun sa ƙasar ta ba da amfanin gonaki,Abubuwan da ka aikata ke nan.

Zab 65

Zab 65:1-13