Zab 65:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Masu farin ciki ne waɗanda ka zaɓe suSu zauna a tsattsarkan wurinka!Za mu ƙoshi da kyawawan abubuwa da suke wurin zamanka,Da albarkun tsattsarkan Haikalinka!

Zab 65

Zab 65:1-6