Zab 64:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Dukan masu adalci za su yi murna,Saboda abin da Ubangiji ya aikata.Za su sami mafaka a gare shi,Dukan mutanen kirki za su yabe shi.

Zab 64

Zab 64:2-10