Zab 63:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya Allah, kai ne Allahna,Ina sa zuciya gare ka.Duk niyyata ta nemanka ce,Raina yana ƙishinka,Kamar bussasshiyar ƙasa,Wadda ta zozaye, ba ta da ruwa.

Zab 63

Zab 63:1-10