Zab 62:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ba abin da kuke so, sai ku ƙasƙantar da shi daga maƙaminsa na daraja,Kuna jin daɗin yin ƙarairayi.Kuna sa masa albarka,Amma a zuciyarku la'antarwa kuke yi.

Zab 62

Zab 62:1-12