Zab 62:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kada ku dogara da aikin kama-karya.Kada ku sa zuciya za ku ci ribar kome ta wurin fashi.In kuwa dukiyarku ta ƙaru,Kada ku dogara gare ta.

Zab 62

Zab 62:8-12