Zab 61:1-3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. Ya Allah, ka ji kukana,Ka ji addu'ata!

2. Sa'ad da nake nesa da gida, zuciyata ta karai,Zan yi kira gare ka!Ka kai ni lafiyayyiyar mafaka.

3. Kai ne kāriyata mai ƙarfiDa take kiyaye ni daga maƙiyana.

Zab 61