Zab 61:1-2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. Ya Allah, ka ji kukana,Ka ji addu'ata!

2. Sa'ad da nake nesa da gida, zuciyata ta karai,Zan yi kira gare ka!Ka kai ni lafiyayyiyar mafaka.

Zab 61