Zab 60:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ka rabu da mu, ya Allah, har aka ci nasara a kanmu,Ka yi fushi da mu, amma yanzu sai ka juyo wurinmu!

Zab 60

Zab 60:1-7